Jump to content

Sakamakon bincike

Duba (baya 20 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)
  • ɓuɓɓugowa shine fitowar ruwa daga ƙasa ta hanyar idon ruwa. Ruwa na ɓuɓɓugowa. Na ɗebe ruwa daga cikin Wanda ya ɓuɓɓugo. fassara...
    186 bytes (22 kalmomi) - 05:37, 17 Satumba 2022
  • sojan ruwa shine jami'in tsaro na Sojawanda yake yawancin bada kariya Da bayarda tsaro ta iyakoki da gaɓar tekun ta hanyar amfani da jiragen ruwa. Soja...
    456 bytes (56 kalmomi) - 05:44, 18 Oktoba 2022
  • dunƙulalliyar ƙasa ce da take dunƙulewa sanadiyyar laima har take bushewa a hakan. Anyi amfani da hoge wajen gina gidan. Hoge ta dunƙuke a hanyar ruwa....
    187 bytes (28 kalmomi) - 11:37, 8 Maris 2022
  • mai zurfi da sashi ko gefe masu santsi. Mota ta faɗa cikin kwazazzabo. Hanyar ruwa ya samar da kwazazzabo. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa....
    421 bytes (38 kalmomi) - 22:00, 18 Mayu 2023
  • tsatsatowa shine fitowar abu mai ruwa-ruwa Daga jikin wani abu ta hanyar matsane ko don kanshi. Tunkuzar ta tsatsato da mai...
    164 bytes (22 kalmomi) - 06:29, 17 Satumba 2022
  • jagulalliyar ƙasa/taɓo sakamakon zubar ruwa akan shi, ta hanyar takawar ababen hawa ko ƙafa. titin yanada chakwalkwali angyara hanyar yanzu babu chakwalkwali....
    224 bytes (25 kalmomi) - 07:52, 18 Satumba 2022
  • handler Hanyar da ake don Ruwa ya samu hanyar wucewa ba tare da yayi barna. Suna jam'i.Magudadu Rashin Magudada a Wurare kan jawo ambaliyar ruwa inji masona...
    445 bytes (55 kalmomi) - 13:33, 16 Yuli 2024
  • abu mai ruwa da wani abu ta hanyar amfani da ludayi.sunan da ake kiran damammiyar fira.Masdari aikatau na Damuwa. Durom ɗin ya cika da ruwa, a ɗibo ruwan...
    227 bytes (34 kalmomi) - 17:39, 5 Afirilu 2024
  • Teku (category Ruwa)
    kaman ko wani ruwa bane saboda yanada gishiri kuma ba’a iya shansa kamar ruwan rafi da na Rijiya. Jirgin ruwa na safaran kaya ta hanyar teku. Ruwan teku...
    562 bytes (79 kalmomi) - 23:13, 20 Janairu 2024
  • sojan ruwa shine jami'in tsaro na Soja wanda yake yawancin bada kariya Da bayarda tsaron ƙasa da ƙasa ta hanyar amfani da motocin yaƙi. Soja Sojan sama...
    432 bytes (53 kalmomi) - 05:57, 18 Oktoba 2022
  • Ƙawalneniya (help·info) ganin abu daga nesa yayi kaman ruwa saboda zafin rana, amma a zahiri ba ruwa bane. Sabuwar hanyar Jos munga ƙawalneniya. ƙawalneniya na rikita...
    392 bytes (45 kalmomi) - 09:30, 8 Janairu 2024
  • Dam ruwa ne dake tsaye waje daya,w anda aka ƙirƙira ya hanyar fasaha. Munje wanka dam ɗin ƙaraye Dan din garin mu ya kawo Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci...
    341 bytes (37 kalmomi) - 11:36, 15 Janairu 2024
  • Gangara Dan tudu da ya fuskanci kasa. Mota ta gangara cikin ruwa. Hanyar Yola akwai tudu da gangara. Turanci (English): Ramp Neil Skinner,1965:Kamus Na...
    290 bytes (33 kalmomi) - 09:34, 23 Yuni 2023
  • ko mutum da ta hanyar amfani da ƙarfi. shine aɗaga ko buɗe Abu kamar labule. Ado ya hankaɗa isa cikin masai Karka hankaɗani cikin ruwa Daura ya hankaɗama...
    256 bytes (34 kalmomi) - 22:17, 28 Oktoba 2022
  • Iyo nanufin tafiya a cikin ruwa ta hanyar amfani da wasu gaɓɓai ajiki. Bazan iya iyo ba hannuna yana ciwo. Zan kaiki inda ake iyo me zurfi fassara Turanci:...
    412 bytes (56 kalmomi) - 17:10, 30 Oktoba 2022
  • Fitsari Yana nufin ruwa da ke fita daga jikin mutane da dabbobi mara amfani, ta hanyar mafitsari. Likita yayi gwajin fitsari. Ciwon yoyon fitsari. Idan...
    334 bytes (43 kalmomi) - 07:43, 4 Oktoba 2022
  • Mai-garuwa mutum ne dake sana'ar saida ruwa. Turanci: water pusher "komi son a sayan ɗan-garuwa bazai bi hanyar gobara ba. "ɗan-garuwa kullun burinsa dama...
    275 bytes (36 kalmomi) - 10:55, 9 Nuwamba 2021
  • Marini wanda yake sana’arsa canza launin kaya ko tufafi ta hanyar amfani da sinadari mai ruwa-ruwa. Marini ya rina hula ta ta koma launin baki Kayannan marini...
    448 bytes (55 kalmomi) - 13:44, 21 Yuli 2024
  • yake yawancin bada kariya Da bayarda tsaro tasamo ta hanyar amfani da jiragen sama. Soja Sojan ruwa Sojan ƙasa Jami'i Sojan sama ya faɗo ya rasa ransa Sojojin...
    437 bytes (54 kalmomi) - 05:36, 18 Oktoba 2022
  • Wanka na nufin yanayi na tsaftace jiki ta hanyar wanke sassan jiki da ruwa da kuma sabulu ko wani abu mai kumfa. An samo ta daga asalin kalmar wanke Wankewa...
    370 bytes (42 kalmomi) - 10:18, 18 Oktoba 2021
Duba (baya 20 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)